NEW UPDATE THURSDAY 11-8-2022!!!!

NEW UPDATE THURSDAY 11-8-2022!!!!!

CIYAMAN NA KAMBA-KAMBA WARD TAREDA WASU MANYAN JIGA-JIGAN APC GUDA UKKU (3) NA DANDI SUNFICE ZUWA JAM’IYYAR PDP MAI ALBARKA MAI MUTANEN KIRKI.

(1) Alh mamman yaro
(2) isah maikano
(3) Alh. Danjumma Doctor

Duk wadannan mutanen sunyi bayani akan babban Dalilin ficewarsu daga jam’iyyar qarya da Kama karya.

Shi Alh. Mamman yaro yace Rashin Adalci Wanda ake gani bayyane shine adauki dukiya Mai yawa aje sayen Mutane Domin sudawo APC Amma ga TALAKAWAN APC sunajin yunwa ba’a taimakesu ba wannan abun Yana damun duk Dan APC Saidai hauragiya.

Muna Kara gayawa Duniya tasani cewa anan Dandi local government Babu APC Duk matanen kirki masu kishin Al’umma Suna PDP idan mutun yace karya ne yakowa hujja, APC a Dandi ‘yan takara kawai suka rage musu sai MARUBUTAN karya masu son kudin Banza

SAI MUNBATA WUTA WALLAH 🔥🔥🔥

Leave a Comment