Home/EducationSabuwar Sanarwa Daga Kamfanin N-Power Officially, Sun Bada Damar Da Za’a Kirasu Kodayaushe Domin Saurarar Complain Din Kowa

Assalamu Alaikum Warahamatullah barkanmu da sake kasancewa damu a wannan shafin namu mai Albarka na AZEET graphics designer.

A yau gani nazo muku da wata muhimmiyar sanarwa ga wanda suka nemi aikin Npower, wato wannan wata sabuwar sanarwace data fito daga hukumar Nasims wato Npower

Kamar yadda kowa yasani cewa” babu dama a kira office din N-power balle har asamu damar yi musu complaining na wata matsala da take damun mutum a Dashboard din sa na N-Power to yau ga dama tasamu wanda take officially ne daga can office din N-power

Damar da suka bayar itace damar da kowa zai iya kiransu kuma su dauki wayarka a take kuyi magana dasu kafada musu duka matsalolin dasuke da mun ka, domin a duba a gyara maka.

https:/azeetgraphicsdesigner.art.com/sabuwar-sanarwa-daga-kamfanin-n-power-officially-sun-bada-damar-da-zaa-kirasu-kodayaushe-domin-saurarar-complain-din-kowa/

Damar da suka bayar itace damar da kowa zai iya kiransu kuma su dauki wayarka a take kuyi magana dasu kafada musu duka matsalolin dasuke da mun ka, domin a duba a gyara maka.

Dan haka wannan dama ce ga duk wanda yake da matsala dasu yanzu zai’iya kiransu take su dauka suyi magana batare da tunanin ina ne zaije yakai complain din sa ba.

Wadannan sune jerin lambobi guda hudu da zaku iya kiran office din N-Power, kuma su daga har kusamu damar yin magana dasu.

(1) Call-N-Power – 092203102

(2) Call N-Power – 018888148

(3) Call N-Power- 018888340

(4) Call N-Power- 018888189

Insha Allah duk wanda kadauka anan kakira zasu dauka har kuyi magana dasu sai ka fada musu duk wata damuwa da kake da’ita a Dashboard din ka na N-Power, ko kuma makamanciyar hakan.

Daga Karshe muna Godiya da kasancewa damu daku a wannn lokaci.

Kada a manta wajen yin share na posting din mu a kafafen sada zumunta, wato social media domin ‘yan uwa su shigo suma su karanta domin mu amfana gaba daya.

KADA KUMANTA KUNA TARE DA   azeetgraphicsdesign.COM AKODAYAUSHE

Leave a Comment