Har Yanzu Ana Samun Bonus Fiye da 100,000 A Layin MTN
Barkanmu da wannan lokaci fatan kuna lpy.
Yau zanyi muku bayani akan wani bonus da ake samu a layin MTN, wanda nasan wasunku sun samu labarinsa wanda wasu suna karban 1k wasu 2k sunayiwa mutane wanda idan anyi maka zaka samu bonus na kimanin 30k har zuwa 100k
Yadda tsarin yake shine: da farko ya kasance kana kan tsarin MTN betaTalk domin miyar dashi tsarin zaka danna * 123 # sai kayi Replay da 2 ka zabi BetaTalk sannan kuma ya kasance Layin naka ka seta Register Transfer duk da tsarin BetaTalk baya transfer amma karka damu akan hakan.
Yadda Zaka Samu Katin Bonus Fiye da 100,000 A Layin MTN
Bayan ka miyar da Sim din naka zuwa tsarin betatalk kuma ka tabbatar da sim din naka ka seta transfer, To yanzu abun da zakayi shine Zaka shiga App na bankin ka kokuma inda kake iya turo kati daga Bank zuwa sim dinka wato VTU, saika iyo transfer na adadin abun da kakeso ka samu bonus din, wani zai iya turowa 5k daga bank dinsa wani 10k wani 20k, kunsan de tsarin betatalk idan kasa kudi suna baka bunus to kaima hakan zakayi adadin sa kudinka adadin bunus din da zaka samu, amma de duk katin 100 suna baka 300% dan haka saika lissafa katin nawa kakeso ka sanyawa sim din.
Misali idan ka sanya katin 20k zasu baka bunus na 60k ni nasa katin 40k ne shine suka bani bonus na 120,000.
Bayan ka gama turo adadin katin da kakeso ka sanya a betaTalk din zakaga sun baka bonus gwargwadon adadin katin da kasa.
Yanzu saika dawo ka danna *1 2 3# sai kayi Replay da 2 wato Triff plans sai kayi Replay da 6 wato TrueTalk saika koma tsarin Truetalk amma zasu chajeka 102
Dama Already ka turo adadin kudin da zakayi sannan sun baka bonus, to yanda abun yake shine koda ka koma tsarin Truetalk wannan bonus din yana nan idan har kayi sauri ka dawo tsarinka na Betatalk, hikimar anan itace da farko kana kan tsarin mtn betatalk sai ka turo kudi suka baka bonus, sai ka koma tsarin truetalk amfanin komar shine domin kayi transfer na kudin daka sanya a sim din naka, dan haka sai kayi sauri kayi Transfer na kudin daka sa zuwa wani sik din naka daban wanda zaka iya transfer sa domin ka siyar, dan haka sai kayi transfer zuwa wani sim din naka, bayan kayi Transfer yanzu saika sake dannan *1 23 # Sai kayi Replay da 2 ka zabi tsarin MTN betaTalk saika koma, da zarar ka koma nan take zakaga bonus dinka ya dawo.
Kunga kenan kayi musu wayo, yanzu kawai saide kaje ka nemi mai siyan kati ka sayar masa, kokuma ka siyar ta wannan hanyar.
kokuma ka sayar katin ta wannan hanyar cikin sauki
Note: wannan abun mtn basusan anayiba dan haka da zarar sun gano zasu iya rufewa akowane lokaci.
ga video saika kalli yadda zakayi
Allah ya taimaka.
Subscribe to our channel
Advertisement
© Copyright 2022, All Rights Reserved | A ZEET Tv