Mutane Ne Da Dama Suka Dena Mining Na Pi Network Saboda Kosawa Da Sukayi Dangane Da Bayanin Da Ake Na Cewar Pi Zasuyi Launching Amma Har Izuwa Wannan Lokaci Shiru Kakeji.
To Wannan Shiru Da Sukaji Yayi Yawa Shiyasa Suka Yanke Shawarar Dena Mining Domin Sunce Aikin Banza Sukeyi Kawai Wasa Ake Da Tunaninsu.
Amma Kwatsam A Yan Kwanakin Nan Sai Akasamu Labarin Cewar Pi Zasu Bude General Kyc.
To A Yanzu Haka Pi Suna Bawa Mutane Da Dama Kyc, Sai Dai Wadanda A Baya Suka Dena, Amma Yanzu Suka Dawo Zasu Iya Bibiyar Pi Browser Dinsu, Wanda Kuma Bashi Da Ita Saiyayi Download Dinta A Google Playstore Ko A Google.
Bayan Ka Mallaketa Saikayi Login Na Details Dinka Wato Username Da Password Ko Kuma Phone Number Da Password.
Idan Kuma Kanaso Kasamu Saukin Logging Saika Shiga Ta Cikin Application Din Pi Kataba Wurin Profile Saika Taba Pi Browser Take Zaiyi Searching Na Yan Sakanni, Saidai Ka Ganka A Cikin Pi Browser Din.
Kana Shiga Cikinta Saika Taba Kyc.pi To Idan A Baya Sun Budema Amma Saboda Ka Saukeshi Daga Kan Wayarka Suka Dena Turoma Sakon, Zakaga Sun Baka Dama.
Ga Wadanda Kuma Suna Shiga Ta Cikin Pi Browser Amma,Ba,a Basu Damaba Har Yanzu, To Saisu Jarraba Bin Wannan Hanyar Ta Biyu.
Idan Kuma Itama Basu Bakaba To Sai Dai Kaci Gaba Da Jira Har Lokacin Da Zasu Budema Ko Lokacin Da Layi Yazo Kanka.
Yadda Zaka Duba A Hanya Ta Biyu Shine Zaka Shiga Cikin Pi Network Application Daga Hannun Hagu Chan Sama Zakaga Wasu Alamu Guda Uku A Kwance Saika Danna Kansu.
Kana Dannawa Zai Watsoma Abubuwa Da Dama To Abinda Zaka Duba Shine Kasan Gmail Dinka Da Update Password Idan Da Rabonka Zasu Iya Ajiyema Sakon Anan.
Mungode Mungode Saimun Hadu Daku A Darasi Na Gaba, Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Albarka A ZEET TV