Advertisement
Ga Yadda Zaka Sayi datan 1GB ₦100 5GB ₦500 A Layin MTN
Da farko zakaje google playstore ka dauko Application na MTN na My MTNng
Zaka iya danna Link dinnan domin saukar da application din Download my MTN Ng
Bayan kayi download dinsa saika budeshi kayi Register da Number wayar ka zaka sanya number waya saisu tura maka da code a sim din naka sai kazo kasa, daga nan App din zai bude bayan ya bude cikinsa, saika duba inda aka Rubuta Offers saika shiga.

Da zarar ka shiga anan zakaga Offers guda biyu na farko shine wanda zaka sayi 1gb akan ₦100 Na biyu kuma shine zaka sayi 5GB akan ₦500 saika zabi wanda kakeso saika danna kansa.

Da zarar ka danna zai bude maka sai kayi scratch dinsa anan zakaga ya budema sai kayi buy ka saya.

Amma ka tabbata da kudi a layin naka domin zasu dauki kudin ne su sayarma.

Bayan ka saya shikkenan sai kaje kaci gaba da amfani da ita.

Note: Amma wannan garabasa iya Ranar talata suke bada damar saya, sannan kuma datan zatayi 24hrs ne tayi Expire.