Ga wani sabon albishir ga duk masuyin mining na pi network

Ga Wani Sabon Albishir ga Duk Masuyin Mining na Pi Network


ALHAMDULILLAH!
Kyauta zuwa ga pioneers daga cibiyar Kashful Aleel

Kamfanin magungunan Musulunci kuma babbar cibiyar Islamic & herbal Medicine na “Kashful Aleel” dake birnin Abuja, Kano, Kaduna, Borno, Gombe da birnin Maradi na kasar Nijar sun sanar cewa zasu raba magani kyauta ga dukkan wanda yake Mining Pi Coin (Pi Network) a dukkan Branches dinsu dake ciki da wajen Nigeria daga yau.


Abin nufi sun fara raba maganin amma sai sun tabbatar kana Mining na Pi tukunna kamar yadda Shugaban Cibiyar Kashful AleelDoctor Abdullahi Yunus Umar ” yace:
“Duk wata ‘kasa muna tura magani, kuma a yanzu muna da offices a Abuja, Kano, Kaduna, Borno, Gombe da Maradin kasar Nijar”. Kuma duk inda ka same mu zamu duba Pi naka mu tabbatar kana Mining sai mu baka maganin Insha Allah, ko kuma biyan kudin jinya da Pi gaba daya.

Ga wadanda suke neman bayani:

KASHFUL AEEL Islamic Medicine Center

Borno, birnin Maiduguri, babban layi dai-dai Masallacin Yarabawa Tel: 09048484804

Kano, ‘karshen gidan Zoo dai-dai Outpost Police Station Tel: 0704367 2700

Kaduna, Rigasa Musayyib plaza, Tel: 07012129839

Abuja, Kuje union home, P&D plaza, Tel: 07034258234

Gombe, Ummi plaza, Tel: 07080046742

Maradi, Nijer Republic, kasuwar Maradi, Tel: +22788566088


Allah ya bada ikon zuwa lafiya, a koma cikin koshin lafiya tare da samun lafiya.

Signed:
Management, Kashful Aleel

Leave a Comment