DAGA GIDAN TAMBARIN GWANDU KHADIMUL UMMAH.Kungiyar (FREEDOM FIGHTERS NASARAWA 11) Tare da Kuma Kungiyar (YOUTH AND WOMEN MOBILISATION OF ATIKU ABUBAKAR 2023) Sun Sami Kai Ziyara Agidan Alhaji Sani Ɗododo Tambarin Abdullahi Gwandu Tare da jaddada masa Goyon Bayan su Na tafiyar PDP Dari Bisa Dari.Sun Kara da cewa Sunanan acikin tafiyar PDP Babu Gudu Babu ja da baya kuma Insha Allah zasuci gaba da mobilizing din YOUTH da Kuma Women kamar yadda yake acikin Agenda su, a cikin Members da suka Sami halartar wannan meeting din sun hada da:-(1) Honarable Bashir Musa (jikale)(2) Comrd Muhammad Yusuf Muhammad(3) Comrd Atiku Abubakar(4) Ummaru Zaki(5) Sifiyanu Garba Na Gambo(6) Idris Ummaru(7) Mustapha Muhammad Bako(8) Anas Umar Journey(9) Atiku Umar Dan BuliMuna rokon ubangiji Allah Bamu Nasara da rabo ya Kuma kai kowa gidansu lpy cikin Amincin da kaunar Juna Ameen summa. ameen.

1 Comment

Leave a Comment