Yanda zaka Tara PI network dayawa Koda bakiyi inviting din kowaba

Assalamu Alaikum ‘yan uwa barkan mu da wannan lokaci kamar yadda kuka gani a title na videon mu munce hanyar da zaka tara Pi dayawa koda bakada mutane a karkashin ka, to tabbas hakane da sauran mutane wasu basusan amfanin wannan hanyar da zamu fadaba wasu kuma sun sani.

Hanyar da zamu fadadin wasu bazasu taba tsammanin itace ba, wasu kuma dama sun sani amma sunki fadawa mutane.

Amma insha Allah cikin darasin nan namu zamu fada maka yadda zaka karawa Pi din ka sauri yataru dayawa koda bakada mutane a karakashin ka.

Hanyar da zamu fadi din itace kamar yadda kowa yasani cewa idan mutum ya shiga Pi din sa zaiyi Mining zaiga bayan ya dannan Mining din sa antafi tallah, ko kuma da zarar ya bude Application din Pi zaiga an saka masa tallah ko kuma bayan ya danna Mining.

To wasun mu da dama sai kaga sunyi cancel din wannan tallar ko kuma suyi maza su fice daga Application din sukara dawowa dan karsu kalli tallar, to tabbas kuna babban kuskure domin duk wanda ya tsaya ya kalli tallar nan duka har tazo matsayin da zata baka dama kayi skip din ta to tabbas kana daya daga cikin wadanda Pi din su zaina karuwa sosai koda bakada mutane a karkashin ka.

Amma matsawar mutum bazai na bari tallar nan tana karewa ba da kanta, yake saurin yin skip din tallar da kansa dan kada yagani to tabbas Pi din ka bazai na kara sauri ba.

Amma idan kana kallon tallar duka a duk yayin da suka sakoma ita to tabbas ina mai tabbatar maka daka tsaya ka nutsu zakaga Pi dinka yana saurin  tafiya koda kuwa bakada mutane a karkashin ka.

Wannan hanyar tabbatacciya ce kuje ku gwada kugani.

Allah yabamu sa’a Amin

Dan Allah anayin share na duk posting din da aka karanta dan ‘yan uwa su shigo sugani suma su amfana.

Muna godiya da kasancewa da AZEETTV.com

Leave a Comment